The residents of a local community in the north-
eastern Nigeria, has met with tragedy after an evil
son beheaded his own mother for ritual purposes.
Zuma Times Hausa has exclusively reported that
the above young man named Haliru who joined a
secret cult, was asked to bring his mother for
sacrifice, and the evil son beheaded his mother
named Zandi in the North-eastern Nigeria.
Below is how Zuma Times reported the story in
Hausa language;
“Wani Ya Yi Zindir Sannan Ya Yanka
Mahaifiyarsa Don Tsaf
“Wani mutum ne mai suna Haliru wanda aka kama
ya yi zindir, haihuwar uwarsa sannan yana yanka
mahaifiyarsa a yayin da mutane suka falga da
abunda ya ke yi sai suka yi saurin fadawa
jami’an tsaro.
“A nan ne jami’an tsaron suka cafko shi suka tafi
da shi tare da kan mahaifiyarsa. Da ‘yan jarida
ke tambayarsa dadilin yin haka sai ya bayyana
cewa ya shiga kungiyar asiri ne bayan sun yarda
da shi ne sai suka umarce shi da ya kawo
mahaifiyarsa.
“Bayan na kawo ta sai suka ce suna bukatar kanta
kuma in tambatar da idan zan yanka ta na yi
zindir, a lokacin ne asirina ya tonu bayan na
yankata ina kokarin insa aleda na kai musu.”
Someone Somewhere Needs This Info Kindly Hit The
Share Buttons Below To Share

0 comments Blogger 0 Facebook

Post a Comment

 
Nigeria Entertainment Blog © 2013. All Rights Reserved. Share on Themes24x7. Powered by Blogger
Top